iqna

IQNA

dakarun kare juyi
Yan majalisar dokokin Iran sun kada kuri’u mafi rinjaye na amincewa da daftarin dokar da aka gabatar na mayar da martani akan matakin da Amurka ta dauka akan dakarun kare juyi n juya halin musulunci na Iran IRGC.
Lambar Labari: 3483553    Ranar Watsawa : 2019/04/17